速報APP / 音樂與音效 / Hakkokin 'Ya'Ya Akan Iyayensu by

Hakkokin 'Ya'Ya Akan Iyayensu by

價格:免費

更新日期:2018-10-10

檔案大小:8.4M

目前版本:3

版本需求:Android 4.1 以上版本

官方網站:mailto:abyadapps@gmail.com

Email:https://gist.githubusercontent.com/Abyadapps/85fc553800bf146115f2fd564e61be2e/raw/5f9a178a4646d473da6b4c319e739bc7ba2b0465/ABYADAPPS%20Privacy%20Policy

Hakkokin 'Ya'Ya Akan Iyayensu by Ahmad Guruntum(圖1)-速報App

Hakkokin 'Ya'Ya Akan Iyayensu by Ahmad Guruntum.

Hakkin 'yaya akan iyayansu

Hakkokin 'Ya'Ya Akan Iyayensu by Ahmad Guruntum

Manhajja domin kawo muku lakcar Hakkokin 'Ya'Ya Akan Iyayensu by Ahmad Guruntum tare da malam ahmad tijjani yusuf guruntum. Guruntum mp3 lectures.

Idan kunji dadin wannan manhajja ta Hakkokin 'Ya'Ya Akan Iyayensu tare da sheikh ahmad tijjani yusuf guruntum, sai ku ba manhajjar tauraro biyar sannan kuma a aika ta zuwa ga sauran 'yanuwa musulmi.

Bayan ita wannan manhajja ta Hakkokin 'Ya'Ya Akan Iyayensu by Ahmad Guruntum, akwai sauran manhajjoji na Islama da wannan team na Abyadapps ya kawo muku.

Zaku samu manhajjojin musulunci na Hausa wato Hausa Islamic Apps kamar haka:

Hakkokin 'Ya'Ya Akan Iyayensu by Ahmad Guruntum(圖2)-速報App

- Siffatus Salatin Nabiyyi offline tare da sheikh jafar mahmud adam da kuma siffatus salatin naby tare da sheikh Albani Zaria

- Guzurin mahajjata (bayanin yadda akeyin aikin Hajji da Umarah) na malam jafar

- Sheikh Jaafar Qira'a mp3

- Addau waddawa guruntum

- Arbaun hadith complete shima na malam jaafar

- Rayuwar Musulmi a musulunci sheik jaafar

- Ahmad guruntum

Hakkokin 'Ya'Ya Akan Iyayensu by Ahmad Guruntum(圖3)-速報App

- Mukhtasar siratur rasul sheikh jafar mahmud adam

- Hudubah volume mp3 offline malam ja'afar

- Riyadus salihin sheikh ja'afar

- Bulugul Maram jafar

- Umdatul Ahkaam sheikh jafar

- mahmud adam jafar kashfush Shubuhat

- Muhadara sheik Jaafar Mahmud

Hakkokin 'Ya'Ya Akan Iyayensu by Ahmad Guruntum(圖4)-速報App

- Sheikh Jafar- Ahkamul Jana'iz

- guruntum baba aure nake so

- Lamiyatu sheikul Islam Ibn Taimiyya Sheik Jafar

- Tambayoyin sheikh Jafar

- Nahawu Adabi

- Sharhu Usulul Iman

- Alwaraqat fi Usulul Fiqhu

Hakkokin 'Ya'Ya Akan Iyayensu by Ahmad Guruntum(圖5)-速報App

- Balagatul Wadhi Sheik Jaafar

- Ahkamul janaiz sheikh jafar

- Nahawu adabi shaykh mahmood ja'afar

- sheikh albani zaria mp3

Da sauran manhajjoji masu zuwa in shaa Allahu irin su:

- sheikh albani zaria mp3

- Dr. Mansur Ibrahim Sokoto

Hakkokin 'Ya'Ya Akan Iyayensu by Ahmad Guruntum(圖6)-速報App

- Dr. Abdullahi Usman Gadon kaya

- Fantami

- Alaramma kalarawi

- Qalarawi kano mp3

- Malam kabiru Gombe

- Malam Aminu Ibrahim Daurawa

- Malam Ahmad guruntum addau waddawa part 1 to 4

Hakkokin 'Ya'Ya Akan Iyayensu by Ahmad Guruntum(圖7)-速報App

- Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo

- Malam Sani Usman Kurna

- Sheikh Abubakar Gero Argungun

- Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

- Kundin Tarihi mp3

- Jinin Haila da Bayaninsa

da dai sauran manhajjoji masu zuwa in Allah ya yarda.

Hakkokin 'Ya'Ya Akan Iyayensu by Ahmad Guruntum(圖8)-速報App

Haka zalika, wannan team na Abyadapps ya kawo muku sabuwar manhajja domin sauraron akwatin rediyoyinku a tafukan hannunku.

Da fatan zakuji dadin wadannan manhajjoji da muke kawo muku.

Domin aiko mana da sako na musamman ko wata shawara ko tsokaci, sai ku rubuto mana sako kai tsaye a email dinmu wato abyadapps@gmail.com

Idan akwai wata manhajja ta musamman da kuke son gani cikin wannan gida, sai ku aiko mana da sako na musamman.

DOMINKU:

Domin koyon yadda zaku kera taku manhajja ta musulunci, lafiya ko sauran sha'anin rayuwa, sai ku aiko mana da sako na mussaman a email dinmu da muka fada a sama. Sashen team abyadapps na musamman zai karanta sakonninku ya kuma aiko muku da takaitaccen bayani mai gamsarwa domin ya kasance jagora gareku kan tafiyarku ta ginin manhajja.

Anan muka kawo karshen wannan bayani na wannan manhajja ta Hakkokin 'Ya'Ya Akan Iyayensu by sheikh tijjani yusuf guruntum. Wassalamu alaikum wa rahmatullah.

Hakkokin 'Ya'Ya Akan Iyayensu by Ahmad Guruntum(圖9)-速報App